Back to Top

Dace Video (MV)

Performed By: Lamma Gee
Language: English
Length: 2:34
Written by: Ibrahim Lamma gee

Lamma Gee - Dace Lyrics
Official

King of guys
Lamma gee
L.m.g
Shine
Inhar zansamu inchii in koshi toh maganarku taban zache
Da inada lokacinku da tuntuni nasa dukanku kunfece
Ni allah ne yakeyimin ba boka ba gashi nadace
Wanda beyadda da allah zemarba lalle setting ya goce
Ni allah narike domin shine yakeyimin
Kanaa ruwa tsundum in hassada kake yemin
Duk inda nakutsa jikina gata akeyimin
Har fari da ido zakaga yan mata sunayi kamar sulasheni
Kome zakuce bazan damu dakuba
Zaku gama daga baya kutuba
Jin dadi daga nan har tsufah
Tinda kudi nane bani da kuba
Nidin ikon allah ne
Kozaku dubane
Kuzoku Dubani
Bandarua sama bame iye zaneni
In allah yace sekayi
Kariyane wani yahanaka
Zagi da hassadan da suke
Shine cigaban lamuranka
Ni allah narike domin shine yakeyimim
Kanaa ruwa tsundun in hassada kakeyimim
Duk inda nakusa jikina gata akeyimim
Har farii da ido zakaga yan mata sunayi kamar sulasheni
Gashi dena zama dangata
Damu aka fafata
Gashi idan nashugo ko inane se ankunna wakata
Gashi makia suna tagani
Yaron yasamu farin jini
Ba ayin wasan sedeni
Suna inasiputo singani
Gashi nan musamu machigaba
Da makiamu ba susomuba
Tinaninda sikeba asanmuba
Yanzu gashi kosu basu kaimuba
Inhar zansamu inci in koshi
To maganarku tabanzache
Dainade lokacinku
Dah tuntini nasa dukanku kumfece
Ni allah ne yakeyimin ba bokaba
Gashi nadache
Wanda be yadda da allah
Zemarba lalle settinshii yagoche
Ni allah narike domin shine yakeyimin
Kanaa ruwa tsundum in hassada kakeyimin
Duk inda nakusa jikina gata akeyimin
Har farii da ido zakaga yan mata sunayi kamar sulasheni
It's Dat Mega Producer
On the beat Megamix
[ Correct these Lyrics ]

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.

English

King of guys
Lamma gee
L.m.g
Shine
Inhar zansamu inchii in koshi toh maganarku taban zache
Da inada lokacinku da tuntuni nasa dukanku kunfece
Ni allah ne yakeyimin ba boka ba gashi nadace
Wanda beyadda da allah zemarba lalle setting ya goce
Ni allah narike domin shine yakeyimin
Kanaa ruwa tsundum in hassada kake yemin
Duk inda nakutsa jikina gata akeyimin
Har fari da ido zakaga yan mata sunayi kamar sulasheni
Kome zakuce bazan damu dakuba
Zaku gama daga baya kutuba
Jin dadi daga nan har tsufah
Tinda kudi nane bani da kuba
Nidin ikon allah ne
Kozaku dubane
Kuzoku Dubani
Bandarua sama bame iye zaneni
In allah yace sekayi
Kariyane wani yahanaka
Zagi da hassadan da suke
Shine cigaban lamuranka
Ni allah narike domin shine yakeyimim
Kanaa ruwa tsundun in hassada kakeyimim
Duk inda nakusa jikina gata akeyimim
Har farii da ido zakaga yan mata sunayi kamar sulasheni
Gashi dena zama dangata
Damu aka fafata
Gashi idan nashugo ko inane se ankunna wakata
Gashi makia suna tagani
Yaron yasamu farin jini
Ba ayin wasan sedeni
Suna inasiputo singani
Gashi nan musamu machigaba
Da makiamu ba susomuba
Tinaninda sikeba asanmuba
Yanzu gashi kosu basu kaimuba
Inhar zansamu inci in koshi
To maganarku tabanzache
Dainade lokacinku
Dah tuntini nasa dukanku kumfece
Ni allah ne yakeyimin ba bokaba
Gashi nadache
Wanda be yadda da allah
Zemarba lalle settinshii yagoche
Ni allah narike domin shine yakeyimin
Kanaa ruwa tsundum in hassada kakeyimin
Duk inda nakusa jikina gata akeyimin
Har farii da ido zakaga yan mata sunayi kamar sulasheni
It's Dat Mega Producer
On the beat Megamix
[ Correct these Lyrics ]
Writer: Ibrahim Lamma gee
Copyright: Lyrics © O/B/O DistroKid

Back to: Lamma Gee

Tags:
No tags yet