Back to Top

Savage ahmed - NAIJA AREWA (feat. Official IB & Trippie mie) Lyrics



Savage ahmed - NAIJA AREWA (feat. Official IB & Trippie mie) Lyrics




Yeah
Is your boy IB
Savage Ahmed
Trippie mie ne

Nigeria suffer of insecurity
Suffer and lack of education
Bad roads
Bandit
End bad governance now

Karami Su Baban su nine ai real savage
Ina so in dan yi tsokaci a kana Nigeria
Muda iyaye mu munata wahala tun jiya
Gomnati kuduba lamari nan bajira
City village everywhere almajirai
Mom daddy sis bro wahala har da jiri
Masu gata sune attajirai
Everyday increase price i swear bajira
Shakun waladun an daku fa
Ku kwashe kudin mu ku boye su fa
Problem ina mu ba kwa duba su
Transport costs sai mu take Kafa
Is not sad bamu ba consider our parents all our problems kasu crying
Bale har ya kaisu dying
Yeeh

Kun cire mana tallafi,
When we talk ace mun fiye korafi,
A kama mu a ci mana zarra fi,
In zaku canza ku canza zaya fi,
Mun gaji da gafara sir babu kaho,
Suna hutawa muko sun barmu gahoo,
Ooh ba Ruwanku da halin da muka shiga koh,
Kuna tare da ya'yan ku sai dai mu mutu koh?
Naija we dey suffer muna cikin kunci,
A haka muke zufa mu samu na abinci,
Mune muka zabe ku amma kun saka mu kunci
Wallahi bamu yarda, amana adalci
(amana adalci)

Abinci ×2
Mu dai kawai a sauke abinci (yeah)
A yaye mana kunci
Yan Arewa mu farka daga bacci

Abinci ×2
Mu dai kawai a sauke abinci (yeah)
A yaye mana kunci
Yan Arewa mu farka daga bacci

Trippie mie ne
Nigeria kasata
Komai nata a hargitse
Talakawa na kunci wasunmu ma a firgiche
Please kuduba taliya
No money gun abun siya
Kun manta mune mabiya
Kuna gin dadi kun barmu a cikin wuya
Na rame kuduba ga kashin wuya
Everything curse har zuwa saudiya
Manyan na gidajansu
Hutu suke yi abun su
Basu damu ayi rai ko ko a mutu
Abunda ku kayi Allah ya muku
A kama ku akai ku kurkuku
Hmm
Yan kasuwa na kara kaya
Hmm
Karku manta akoi ranar nadama
Hmm
Kukoma ga Allah kuyi nadama
Hmm
Hakkin talaka zai saku kuna
[ Correct these Lyrics ]

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.




Yeah
Is your boy IB
Savage Ahmed
Trippie mie ne

Nigeria suffer of insecurity
Suffer and lack of education
Bad roads
Bandit
End bad governance now

Karami Su Baban su nine ai real savage
Ina so in dan yi tsokaci a kana Nigeria
Muda iyaye mu munata wahala tun jiya
Gomnati kuduba lamari nan bajira
City village everywhere almajirai
Mom daddy sis bro wahala har da jiri
Masu gata sune attajirai
Everyday increase price i swear bajira
Shakun waladun an daku fa
Ku kwashe kudin mu ku boye su fa
Problem ina mu ba kwa duba su
Transport costs sai mu take Kafa
Is not sad bamu ba consider our parents all our problems kasu crying
Bale har ya kaisu dying
Yeeh

Kun cire mana tallafi,
When we talk ace mun fiye korafi,
A kama mu a ci mana zarra fi,
In zaku canza ku canza zaya fi,
Mun gaji da gafara sir babu kaho,
Suna hutawa muko sun barmu gahoo,
Ooh ba Ruwanku da halin da muka shiga koh,
Kuna tare da ya'yan ku sai dai mu mutu koh?
Naija we dey suffer muna cikin kunci,
A haka muke zufa mu samu na abinci,
Mune muka zabe ku amma kun saka mu kunci
Wallahi bamu yarda, amana adalci
(amana adalci)

Abinci ×2
Mu dai kawai a sauke abinci (yeah)
A yaye mana kunci
Yan Arewa mu farka daga bacci

Abinci ×2
Mu dai kawai a sauke abinci (yeah)
A yaye mana kunci
Yan Arewa mu farka daga bacci

Trippie mie ne
Nigeria kasata
Komai nata a hargitse
Talakawa na kunci wasunmu ma a firgiche
Please kuduba taliya
No money gun abun siya
Kun manta mune mabiya
Kuna gin dadi kun barmu a cikin wuya
Na rame kuduba ga kashin wuya
Everything curse har zuwa saudiya
Manyan na gidajansu
Hutu suke yi abun su
Basu damu ayi rai ko ko a mutu
Abunda ku kayi Allah ya muku
A kama ku akai ku kurkuku
Hmm
Yan kasuwa na kara kaya
Hmm
Karku manta akoi ranar nadama
Hmm
Kukoma ga Allah kuyi nadama
Hmm
Hakkin talaka zai saku kuna
[ Correct these Lyrics ]
Writer: Salim Trippie mie, Ibrahim Abdulaziz, Ahamad Sani
Copyright: Lyrics © O/B/O DistroKid

Back to: Savage ahmed



Savage ahmed - NAIJA AREWA (feat. Official IB & Trippie mie) Video
(Show video at the top of the page)

Tags:
No tags yet