Back to Top

Abdallah Amdaz - Hilwa Lyrics



Abdallah Amdaz - Hilwa Lyrics
Official




Beat Amjad records
Nagode Allah ya bani kyakykyawa
Me kyau na hali mai kamar tagulla
Akanta ne zan adona sanya hula!
Ta zam cikon numfashi na raina wallah
Mai sona haske na zuciyata!
Aywa!
Soyayya ce ta kama raina
Ta sarke harshe tab bi jijiya
Tasa ina hajijiya kafafuwa sunyi nauyi
Idanuwana suna gizo na kasa tantance ina na nufa
Ruhi Hilwa احبك يا
Hay
Haha le!
So garkuwa, adon jiki a fili
Da anyi shakuwa sai ya canja hali
Ya saka dimuwa ai marar dalili!
Ina da damuwa azo a kaini kwalli
Ina sha'awa azo a bani lemon kwali
Nasha ya wanke kunci na zuciya ha ha!
Soyayyar gaske bata kyau da gaba
Ai hassada ce ke haifar da gaba
Rayuwa sirri ce ga yaro har babba
Hakuri riba ne tuntuni na duba
Kayo shin yau ka more gobe
A duniya na samu madafa ta!
[ Correct these Lyrics ]

[ Correct these Lyrics ]

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


English

Beat Amjad records
Nagode Allah ya bani kyakykyawa
Me kyau na hali mai kamar tagulla
Akanta ne zan adona sanya hula!
Ta zam cikon numfashi na raina wallah
Mai sona haske na zuciyata!
Aywa!
Soyayya ce ta kama raina
Ta sarke harshe tab bi jijiya
Tasa ina hajijiya kafafuwa sunyi nauyi
Idanuwana suna gizo na kasa tantance ina na nufa
Ruhi Hilwa احبك يا
Hay
Haha le!
So garkuwa, adon jiki a fili
Da anyi shakuwa sai ya canja hali
Ya saka dimuwa ai marar dalili!
Ina da damuwa azo a kaini kwalli
Ina sha'awa azo a bani lemon kwali
Nasha ya wanke kunci na zuciya ha ha!
Soyayyar gaske bata kyau da gaba
Ai hassada ce ke haifar da gaba
Rayuwa sirri ce ga yaro har babba
Hakuri riba ne tuntuni na duba
Kayo shin yau ka more gobe
A duniya na samu madafa ta!
[ Correct these Lyrics ]
Writer: Abdallah Amdaz
Copyright: Lyrics © O/B/O DistroKid

Back to: Abdallah Amdaz



Abdallah Amdaz - Hilwa Video
(Show video at the top of the page)


Performed By: Abdallah Amdaz
Language: English
Length: 3:29
Written by: Abdallah Amdaz
[Correct Info]
Tags:
No tags yet