Back to Top

Abdallah Amdaz - Lilo (feat. Shamsiyya Sadi) Lyrics



Abdallah Amdaz - Lilo (feat. Shamsiyya Sadi) Lyrics




Waru mana baby
Beat Amjad records

Lilo lilo ai shilloriya sarkin dadi
Lilon soyayya zan hau da masoyiya

Lilo lilo ai shilloriya jirgin dadi
Lilon soyayya zan hau da masoyina

Alatike e em amdo am yar baby na
Kin shiga raina kin samu gurin kwana
Ni yettore Allah na dace burina

Iyee ajamo

Sai ki auran na rikeki us da usse mai sona
Ai dan mu hau lilo ai shilloriya sarkin dadi

Lilo lilo lilo lilo lilo
Shilloriya sarkin dadi

Nazama kai ka zama ni ba shamaki
Zo mu tafi baby na mu haye tafki
Mu tserewa magautan mu su yo mamaki

Ilee ajamo...

Naiwa mata zarra dan nasamu dan kirki
Dashi zan hau lilo naji dan wani dadi

Hokkaram ndiyam mi yara baby na baby
Gashi amshi kasha da kwasam babyna baby
Nagode miki kin karfafi soyayyata baby
Yaraye hayya are

Kai kadai ce zabi na zuciyata baby
Kai kake sanya nutsuwata naji dan wani dadi
Lilo ai shilloriya sarkin dadi

Zuciyata kullum da kai nake kwana
Ko cikin baccina kai ne mafarkina
Ko a farke ko a zaune ke nake tunani
Iyee he he he

Jani ki kai ni inda zan adana sirrina

Lilo lilo ai shilloriya Jirgin dadi
Lilon soyayya zan hau da masoyina
[ Correct these Lyrics ]

[ Correct these Lyrics ]

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


English

Waru mana baby
Beat Amjad records

Lilo lilo ai shilloriya sarkin dadi
Lilon soyayya zan hau da masoyiya

Lilo lilo ai shilloriya jirgin dadi
Lilon soyayya zan hau da masoyina

Alatike e em amdo am yar baby na
Kin shiga raina kin samu gurin kwana
Ni yettore Allah na dace burina

Iyee ajamo

Sai ki auran na rikeki us da usse mai sona
Ai dan mu hau lilo ai shilloriya sarkin dadi

Lilo lilo lilo lilo lilo
Shilloriya sarkin dadi

Nazama kai ka zama ni ba shamaki
Zo mu tafi baby na mu haye tafki
Mu tserewa magautan mu su yo mamaki

Ilee ajamo...

Naiwa mata zarra dan nasamu dan kirki
Dashi zan hau lilo naji dan wani dadi

Hokkaram ndiyam mi yara baby na baby
Gashi amshi kasha da kwasam babyna baby
Nagode miki kin karfafi soyayyata baby
Yaraye hayya are

Kai kadai ce zabi na zuciyata baby
Kai kake sanya nutsuwata naji dan wani dadi
Lilo ai shilloriya sarkin dadi

Zuciyata kullum da kai nake kwana
Ko cikin baccina kai ne mafarkina
Ko a farke ko a zaune ke nake tunani
Iyee he he he

Jani ki kai ni inda zan adana sirrina

Lilo lilo ai shilloriya Jirgin dadi
Lilon soyayya zan hau da masoyina
[ Correct these Lyrics ]
Writer: Abdallah Muhammad
Copyright: Lyrics © O/B/O DistroKid

Back to: Abdallah Amdaz



Abdallah Amdaz - Lilo (feat. Shamsiyya Sadi) Video
(Show video at the top of the page)


Performed By: Abdallah Amdaz
Language: English
Length: 4:00
Written by: Abdallah Muhammad
[Correct Info]
Tags:
No tags yet