Back to Top

Har Abada (feat. Azumi) Video (MV)




Performed By: Al Mukadis
Language: English
Length: 3:27
Written by: Al Mukadis Ciessey
[Correct Info]



Al Mukadis - Har Abada (feat. Azumi) Lyrics
Official




Mai kyawon huska da kwalliya
Ga'ni habibi mai gaskiya
Ruwan soyayyar ki gimbiya
Ki bani da'ma na kwankwada
Ciwon kaunar ki ta kamu dani
Tabi jiki kashi da jini
Kamun ace nasha magani
Ke zuciya take ta bida
Na amince zan rayu da kai
Ko mutuwa bai rabani da kai
Alkawari na dauki da kai
Zan soka har abadaa
Soyayya ta da ke gimbiya
Ta wuce duk sharrin makiya
Ko'ya akai kina zuciya
Toh mai zai hanani fada
Toh mai zai hanani fada
Ga ni ina cikin yanayi
Kuka nake wai ya za nayi
Zama da kai ina ra'ayi
Karka barni har abadaa
Saya kiji ya masoyiya
Inba ke ba sai rijiya
Kwanta ki huta sarauniya
Sam bana barki har abadaa
Bana barki har abadaa
Tabbas da kai nake fakhri
Allah ya barmu da alkhairi
Ko da a'yau na sauka gari
Tabarmar sonka zan shinfida
Ya sahiba kina raina
Ya sahibi kana raina
Kece na bai wa komai na
Zan so ki har abadaa
Kaine na bai wa komai na
Zan so ka har abadaa
Zan so ki har abadaa
Zan so ka har abadaa
Zan so ki har abadaa
Abadaa
Abadaa
[ Correct these Lyrics ]

[ Correct these Lyrics ]

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


English

Mai kyawon huska da kwalliya
Ga'ni habibi mai gaskiya
Ruwan soyayyar ki gimbiya
Ki bani da'ma na kwankwada
Ciwon kaunar ki ta kamu dani
Tabi jiki kashi da jini
Kamun ace nasha magani
Ke zuciya take ta bida
Na amince zan rayu da kai
Ko mutuwa bai rabani da kai
Alkawari na dauki da kai
Zan soka har abadaa
Soyayya ta da ke gimbiya
Ta wuce duk sharrin makiya
Ko'ya akai kina zuciya
Toh mai zai hanani fada
Toh mai zai hanani fada
Ga ni ina cikin yanayi
Kuka nake wai ya za nayi
Zama da kai ina ra'ayi
Karka barni har abadaa
Saya kiji ya masoyiya
Inba ke ba sai rijiya
Kwanta ki huta sarauniya
Sam bana barki har abadaa
Bana barki har abadaa
Tabbas da kai nake fakhri
Allah ya barmu da alkhairi
Ko da a'yau na sauka gari
Tabarmar sonka zan shinfida
Ya sahiba kina raina
Ya sahibi kana raina
Kece na bai wa komai na
Zan so ki har abadaa
Kaine na bai wa komai na
Zan so ka har abadaa
Zan so ki har abadaa
Zan so ka har abadaa
Zan so ki har abadaa
Abadaa
Abadaa
[ Correct these Lyrics ]
Writer: Al Mukadis Ciessey
Copyright: Lyrics © O/B/O DistroKid

Back to: Al Mukadis

Tags:
No tags yet