Back to Top

Harful Ta Video (MV)




Performed By: Al Mukadis
Language: English
Length: 3:30
Written by: Al Mukadis Na Ciessey
[Correct Info]



Al Mukadis - Harful Ta Lyrics
Official




Godiya makagina,
Mai biyan bukatata
Yardan ka nake nema,
Kasa jiki ta'dau bauta
Ka gyaran komai na,
Ka rabani da yan keta
Addu'a nake kullum,
Kasa nagan uban binta
A'batini koko fili,
Ko a'bacci ka amsata
Roko na ka amsa'ta
Sallama maza mata,
Bara na baku dan'kyauta
Ba kudi ba ko sutura,
Kuma ba gida ba ko mota
Sai dai kawai nasiha ce,
Na rayuwa mu gyara ta
Soyayya fa tilas ne,
Ya'zam dole mu ya'da ta
Fa ahbabtu an uh'raf,
Ilahu ne ya soma ta
Al'muslim akhul muslim
Toh kiyayya mu daina ta
Dayawa a'muatane,
Hannun su baya yin kyauta
Jira suke ka tambaye su,
Asirin ka sai su tona ta
Toh akwai tambaya gobe
Gabobin mu za'su amsa ta
A'yau duniya ta kai,
Dan'uwanka za yama keta
A'zuci baya sonka,
Afili sam baya nuna ta
Wasu fama suke kullum,
Rayuwan ka su bata ta
Allah ke bayar Wa,
Zancen dole na dora ta
Kabar ganin fa katara
Mai nema zai gane A'yata
Kai koman fa lalaacin,
Talaucin mu bai sa'mu yin wawta
Lamarin da ban soro,
Ya kamata mu canza ta
Mubar zargen juna,
Hasada gulma mu yanke ta
Muso juna da amana,
Zukatan mu duk mu wanke ta
In ka'san kana gaba,
Da dan'uwan ka je ku dede ta
Duniya kwana nawa ce,
Dayawa ankasa gane ta
Kar kasa mutum zuci,
Toh why not, it can cause cuta
Dan'uwa in ka'samu,
Kar kabar abokin tatata
Domin tun farko,
Wiyar a'tare kuke jinta
Damuwar sa kayaye mai,
Zumuncin sam kar ka yenke ta
Masu zurfin tafaqquri,
Su za'su gane niya ta
Don mamaki ake kullum,
Dalili na'sake tafiya ta
In jira kuke nafada,
Hijabin sam ba'na yaye ta
In jira kuke nafada,
Ni kofar sam ba'na bude ta
Ba'na bude ta,
Wallahi sam ba'na bude ta
[ Correct these Lyrics ]

[ Correct these Lyrics ]

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


English

Godiya makagina,
Mai biyan bukatata
Yardan ka nake nema,
Kasa jiki ta'dau bauta
Ka gyaran komai na,
Ka rabani da yan keta
Addu'a nake kullum,
Kasa nagan uban binta
A'batini koko fili,
Ko a'bacci ka amsata
Roko na ka amsa'ta
Sallama maza mata,
Bara na baku dan'kyauta
Ba kudi ba ko sutura,
Kuma ba gida ba ko mota
Sai dai kawai nasiha ce,
Na rayuwa mu gyara ta
Soyayya fa tilas ne,
Ya'zam dole mu ya'da ta
Fa ahbabtu an uh'raf,
Ilahu ne ya soma ta
Al'muslim akhul muslim
Toh kiyayya mu daina ta
Dayawa a'muatane,
Hannun su baya yin kyauta
Jira suke ka tambaye su,
Asirin ka sai su tona ta
Toh akwai tambaya gobe
Gabobin mu za'su amsa ta
A'yau duniya ta kai,
Dan'uwanka za yama keta
A'zuci baya sonka,
Afili sam baya nuna ta
Wasu fama suke kullum,
Rayuwan ka su bata ta
Allah ke bayar Wa,
Zancen dole na dora ta
Kabar ganin fa katara
Mai nema zai gane A'yata
Kai koman fa lalaacin,
Talaucin mu bai sa'mu yin wawta
Lamarin da ban soro,
Ya kamata mu canza ta
Mubar zargen juna,
Hasada gulma mu yanke ta
Muso juna da amana,
Zukatan mu duk mu wanke ta
In ka'san kana gaba,
Da dan'uwan ka je ku dede ta
Duniya kwana nawa ce,
Dayawa ankasa gane ta
Kar kasa mutum zuci,
Toh why not, it can cause cuta
Dan'uwa in ka'samu,
Kar kabar abokin tatata
Domin tun farko,
Wiyar a'tare kuke jinta
Damuwar sa kayaye mai,
Zumuncin sam kar ka yenke ta
Masu zurfin tafaqquri,
Su za'su gane niya ta
Don mamaki ake kullum,
Dalili na'sake tafiya ta
In jira kuke nafada,
Hijabin sam ba'na yaye ta
In jira kuke nafada,
Ni kofar sam ba'na bude ta
Ba'na bude ta,
Wallahi sam ba'na bude ta
[ Correct these Lyrics ]
Writer: Al Mukadis Na Ciessey
Copyright: Lyrics © O/B/O DistroKid

Back to: Al Mukadis

Tags:
No tags yet