Back to Top

Al Mukadis - Inba Haka Ba Lyrics



Al Mukadis - Inba Haka Ba Lyrics
Official




Da fari kai na sa masani
Ilahu rabbi jalla gwani
Yarda da ni kamin izni
Ka tausaya inba haka ba
Ka tausaya inba haka ba
Ka tausaya inba haka ba
Kullum ina cikin fargaba
Abin da rai yaso yakarba
Dangi yan'uwa wai ba haka ba
Dangi yan'uwa wai ba haka ba
Har yau ina cikin yanayi
Kuka nake wai ya za'nayi
Tuni da anbarni da ra'yi
Da hawaye ya daina zuba
Da hawaye ya daina zuba
Babu uwa kuma babu uba
Bama san ya'ya nake yi ba
Naci nasha Inba Rabbu ba
Toh wa za'ya ce mun ba haka ba
Wa za'ya ce mun ba haka ba
Da na gano cewa la haulah
Kwano na'dau nasa tallah
In na'tuno sai dai kwallah
A'rayuwa inba haka ba
A'rayuwa inba haka ba
A'lokacin wa yasan da ni
Balle yajani ya ka'ma ni
Ya bani damar kula da ni
Haka ake ko ba haka ba
Haka ake ko ba haka ba
Manzon Allah yana cewa
Muso juna kar murabewa
Wai mu bada haqqi da kulawa
Mai yafada inba haka ba
Mai yafada inba haka ba
Gaskiya wandon karfe ne
Ba'za asa'shi ba ayi zaune
Mu gane cewa aiki ne
Sai wanda Rabbu yasa shi gaba
Sai wanda Rabbu yasa shi gaba
Yasa shi gaba
[ Correct these Lyrics ]

[ Correct these Lyrics ]

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


English

Da fari kai na sa masani
Ilahu rabbi jalla gwani
Yarda da ni kamin izni
Ka tausaya inba haka ba
Ka tausaya inba haka ba
Ka tausaya inba haka ba
Kullum ina cikin fargaba
Abin da rai yaso yakarba
Dangi yan'uwa wai ba haka ba
Dangi yan'uwa wai ba haka ba
Har yau ina cikin yanayi
Kuka nake wai ya za'nayi
Tuni da anbarni da ra'yi
Da hawaye ya daina zuba
Da hawaye ya daina zuba
Babu uwa kuma babu uba
Bama san ya'ya nake yi ba
Naci nasha Inba Rabbu ba
Toh wa za'ya ce mun ba haka ba
Wa za'ya ce mun ba haka ba
Da na gano cewa la haulah
Kwano na'dau nasa tallah
In na'tuno sai dai kwallah
A'rayuwa inba haka ba
A'rayuwa inba haka ba
A'lokacin wa yasan da ni
Balle yajani ya ka'ma ni
Ya bani damar kula da ni
Haka ake ko ba haka ba
Haka ake ko ba haka ba
Manzon Allah yana cewa
Muso juna kar murabewa
Wai mu bada haqqi da kulawa
Mai yafada inba haka ba
Mai yafada inba haka ba
Gaskiya wandon karfe ne
Ba'za asa'shi ba ayi zaune
Mu gane cewa aiki ne
Sai wanda Rabbu yasa shi gaba
Sai wanda Rabbu yasa shi gaba
Yasa shi gaba
[ Correct these Lyrics ]
Writer: Al Mukadis Ciessey
Copyright: Lyrics © O/B/O DistroKid

Back to: Al Mukadis



Al Mukadis - Inba Haka Ba Video
(Show video at the top of the page)


Performed By: Al Mukadis
Language: English
Length: 3:22
Written by: Al Mukadis Ciessey
[Correct Info]
Tags:
No tags yet