Back to Top

Al Mukadis - Muhammadu Rasulullah Lyrics



Al Mukadis - Muhammadu Rasulullah Lyrics
Official




Da sunan Allah gwanin kyauta
Jalla sarki abin bauta
Ni zan wake madafa ta
Muhammadu rasulullah
Allahu kagi salatin ka
Izuwa ga manzo masoyin ka
Salatin yatabbata ga mai makah
Muhammadu rasulullah
Mm bayan salati na
Izuwa ga manzo abin qauna
Aminu kaine muradi na
Muhammadu rasulullah
Abdul wadudi maulana
Zaeemu ka kama hannu na
Ka mikar dani ga manzo na
Muhammadu rasulullah
Ciessey zamani maulana
Mm gani gareka muradi na
Kasa hannun ka a'kirji na
Inta fadar rasulullah
Mai taguwa ranan hashari
Mai sojoji sayyidil bashari
Kowa da kai yake nazari
Muhammadu rasulullah
Annabi kaine abin so na
Rasulu kaine muradi na
Wallahi kaine fa buri na
Muhammadu rasulullah
Makiyan ka dole su duka ma
Don Allah da kansa ya damka ma
Ya Aba ibraheema
Muhammadu rasulullah
Wallahi anta habibullah
Aheedu anta shafihullah
Mai jikin bautar Allah
Muhammadu rasulullah
Waye kamar ka fee nnasi
Kareemi ya khaira nnasi
Shugaban duk jinni da insi
Muhammadu rasulullah
Ga mu gareka aminullah
Kaja mu ka kai ya nurallah
Mai Allahu mai kayan Allah
Muhammadu rasulullah
Ibadullahi mu'sa lura
Mu dinga fadar sa mijin kubura
Wai wa Allahu yake kira
Muhammadu rasulullah
Ranan ajali na in'ta kai
Ka gaya wa Allah yabar ni da kai
Ba kowa sai ni sai kai
Muhammadu rasulullah
Hakaza ranan al'qiyama
Ceton ka kawai ne abin nema
Ka hada da ni mai alfarma
Muhammadu rasulullah
Aba fatima ja gayya
Makiyin ka dole yasha wuya
Acikin jahannama ko hawiya
Muhammadu rasulullah
Allahu bai maka kishiya ba
Har abada ba zai ma kishiya ba
Ciessawa baza mu ma kishiya ba
Muhammadu rasulullah
Wa zai ce mana ya sanka
Sai dai Allahu makagin ka
Ko ilimi ta kasa gano ka
Muhammadu rasulullah
Idaniya ta tana shaukin
Ta samu ganin namijin aikin
Wai wa nene namijin aikin
Muhammadu rasulullah
Ni marufu gani ina zance
A'gareka ya sarkin zance
Ka amsa min sarkin zance
Muhammadu rasulullah
Allah kagi salatin ka
Abisa ga manzo habibin ka
Salatin yatabbata ga mai makah
Muhammadu rasulullah
[ Correct these Lyrics ]

[ Correct these Lyrics ]

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


English

Da sunan Allah gwanin kyauta
Jalla sarki abin bauta
Ni zan wake madafa ta
Muhammadu rasulullah
Allahu kagi salatin ka
Izuwa ga manzo masoyin ka
Salatin yatabbata ga mai makah
Muhammadu rasulullah
Mm bayan salati na
Izuwa ga manzo abin qauna
Aminu kaine muradi na
Muhammadu rasulullah
Abdul wadudi maulana
Zaeemu ka kama hannu na
Ka mikar dani ga manzo na
Muhammadu rasulullah
Ciessey zamani maulana
Mm gani gareka muradi na
Kasa hannun ka a'kirji na
Inta fadar rasulullah
Mai taguwa ranan hashari
Mai sojoji sayyidil bashari
Kowa da kai yake nazari
Muhammadu rasulullah
Annabi kaine abin so na
Rasulu kaine muradi na
Wallahi kaine fa buri na
Muhammadu rasulullah
Makiyan ka dole su duka ma
Don Allah da kansa ya damka ma
Ya Aba ibraheema
Muhammadu rasulullah
Wallahi anta habibullah
Aheedu anta shafihullah
Mai jikin bautar Allah
Muhammadu rasulullah
Waye kamar ka fee nnasi
Kareemi ya khaira nnasi
Shugaban duk jinni da insi
Muhammadu rasulullah
Ga mu gareka aminullah
Kaja mu ka kai ya nurallah
Mai Allahu mai kayan Allah
Muhammadu rasulullah
Ibadullahi mu'sa lura
Mu dinga fadar sa mijin kubura
Wai wa Allahu yake kira
Muhammadu rasulullah
Ranan ajali na in'ta kai
Ka gaya wa Allah yabar ni da kai
Ba kowa sai ni sai kai
Muhammadu rasulullah
Hakaza ranan al'qiyama
Ceton ka kawai ne abin nema
Ka hada da ni mai alfarma
Muhammadu rasulullah
Aba fatima ja gayya
Makiyin ka dole yasha wuya
Acikin jahannama ko hawiya
Muhammadu rasulullah
Allahu bai maka kishiya ba
Har abada ba zai ma kishiya ba
Ciessawa baza mu ma kishiya ba
Muhammadu rasulullah
Wa zai ce mana ya sanka
Sai dai Allahu makagin ka
Ko ilimi ta kasa gano ka
Muhammadu rasulullah
Idaniya ta tana shaukin
Ta samu ganin namijin aikin
Wai wa nene namijin aikin
Muhammadu rasulullah
Ni marufu gani ina zance
A'gareka ya sarkin zance
Ka amsa min sarkin zance
Muhammadu rasulullah
Allah kagi salatin ka
Abisa ga manzo habibin ka
Salatin yatabbata ga mai makah
Muhammadu rasulullah
[ Correct these Lyrics ]
Writer: Al Mukadis Ciessey
Copyright: Lyrics © O/B/O DistroKid

Back to: Al Mukadis



Al Mukadis - Muhammadu Rasulullah Video
(Show video at the top of the page)


Performed By: Al Mukadis
Language: English
Length: 5:35
Written by: Al Mukadis Ciessey
[Correct Info]
Tags:
No tags yet