Back to Top

Al Mukadis - Murinka Yafewa Lyrics



Al Mukadis - Murinka Yafewa Lyrics
Official




Muso juna jama'a mudinga yafewa
A'rayuwa komai na karewa
Ya makagina
Ilahu gani ina roko
Ni kaban iko
So nake na'bai sako
Ga masoyana
Sakon yakai ga har bako
Musan a'tun farko
Allah yafara yafewa
Muso juna jama'a mudinga yafewa
A'rayuwa komai na karewa
Sam baza naketa ba
Sai nafadi mai kyauta
Wato uban binta
Rasulu mai taushe yan keta
Kwarai namijin gaske
Kowa yaso shi ya huta
Shi yayi mana horo
Yace murinka yafewa
Jama'a murinka yafewa
Kai duniya kenan
Lamarinta da ban soro
Shesa sakanin mu
Mu gyara a'yanzu by moro
Wattaqu yauman
Ranan da za'ace koro
Mmm a'gaban zati
A'rannan sam babu yafewa
Muso juna jama'a murinka yafewa
A'rayuwa komai na karewa
Ko ya kayi ya dan'uwa
Mutum in bai yinka
Sai ya bace ka
Agaban mai sonka
Rayuwa kenan
Ko'me ka'yi ba kyale ka
Sai dai hakuri dan'uwa
Allah ne mai sakawa
Muso juna jama'a murinka yafewa
A'rayuwa komai na karewa
In sakani ba dadi
Toh mai yakai a'sulhunta
Mu'kau da munahunci
Alakan'mu mu kulla'ta
Sannan muso juna
Hasada gulma mu yenke'ta
Kuma mu daina jayayya
Don komai na karewa
Muso juna jama'a murinka yafewa
A'rayuwa komai na karewa
Soyayya wata baiwa ce
Ba'kowa zai gane ba
Samunta dace ne
Ba'kowa ke samu ba
Toh mu dau nazari yan'uwa
Tun rayuwar bata kare ba
Mu wanke zukatan mu
Hakan zai hana mu tabewa
Muso juna jama'a mudinga yafewa
A'rayuwa komai na karewa
Wataran mun zam babu
Toh mai zai hana mu yafewa
Shin munsan a'bayan mu
Wace sheda za'abadawa
Toh lokaci yakai
Jama'a murinka yafewa
Hada kai ne mafita
Domin mu'nata karewa
Muso juna jama'a murinka yafewa
A'rayuwa komai na karewa
Muso juna jama'a murinka yafewa
Na karewa
Komai na karewa komai na karewa
[ Correct these Lyrics ]

[ Correct these Lyrics ]

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


English

Muso juna jama'a mudinga yafewa
A'rayuwa komai na karewa
Ya makagina
Ilahu gani ina roko
Ni kaban iko
So nake na'bai sako
Ga masoyana
Sakon yakai ga har bako
Musan a'tun farko
Allah yafara yafewa
Muso juna jama'a mudinga yafewa
A'rayuwa komai na karewa
Sam baza naketa ba
Sai nafadi mai kyauta
Wato uban binta
Rasulu mai taushe yan keta
Kwarai namijin gaske
Kowa yaso shi ya huta
Shi yayi mana horo
Yace murinka yafewa
Jama'a murinka yafewa
Kai duniya kenan
Lamarinta da ban soro
Shesa sakanin mu
Mu gyara a'yanzu by moro
Wattaqu yauman
Ranan da za'ace koro
Mmm a'gaban zati
A'rannan sam babu yafewa
Muso juna jama'a murinka yafewa
A'rayuwa komai na karewa
Ko ya kayi ya dan'uwa
Mutum in bai yinka
Sai ya bace ka
Agaban mai sonka
Rayuwa kenan
Ko'me ka'yi ba kyale ka
Sai dai hakuri dan'uwa
Allah ne mai sakawa
Muso juna jama'a murinka yafewa
A'rayuwa komai na karewa
In sakani ba dadi
Toh mai yakai a'sulhunta
Mu'kau da munahunci
Alakan'mu mu kulla'ta
Sannan muso juna
Hasada gulma mu yenke'ta
Kuma mu daina jayayya
Don komai na karewa
Muso juna jama'a murinka yafewa
A'rayuwa komai na karewa
Soyayya wata baiwa ce
Ba'kowa zai gane ba
Samunta dace ne
Ba'kowa ke samu ba
Toh mu dau nazari yan'uwa
Tun rayuwar bata kare ba
Mu wanke zukatan mu
Hakan zai hana mu tabewa
Muso juna jama'a mudinga yafewa
A'rayuwa komai na karewa
Wataran mun zam babu
Toh mai zai hana mu yafewa
Shin munsan a'bayan mu
Wace sheda za'abadawa
Toh lokaci yakai
Jama'a murinka yafewa
Hada kai ne mafita
Domin mu'nata karewa
Muso juna jama'a murinka yafewa
A'rayuwa komai na karewa
Muso juna jama'a murinka yafewa
Na karewa
Komai na karewa komai na karewa
[ Correct these Lyrics ]
Writer: Al Mukadis Ciessey
Copyright: Lyrics © O/B/O DistroKid

Back to: Al Mukadis



Al Mukadis - Murinka Yafewa Video
(Show video at the top of the page)


Performed By: Al Mukadis
Language: English
Length: 4:09
Written by: Al Mukadis Ciessey
[Correct Info]
Tags:
No tags yet