Back to Top

Mutum Video (MV)




Performed By: Al Mukadis
Language: English
Length: 4:16
Written by: Al Mukadis Ciessey
[Correct Info]



Al Mukadis - Mutum Lyrics




Ya makagin halittu kap
Mai kashi da rayawa
Agun ka ne nake maula
Ya mai ji da ansawa
Kai kabani tun farko
Har yau kanata karawa
Godiyan ka ya Rabba
Abadan baza na daina ba

Roko na makagi na
Ilahu kara salatin ka
Ga taha Rasulullah
A'salatin kani'ninka
Ga wanda yazo tun'ba
Ba ba'bu babu arshinka
Mai hanya ta kamawa
Kanzul azeemu ya baba

Toh ku gafara nazo
Zance yau za'na furtawa
Na dade ina shela
Dayawa ankasa ganewa
Idan mutum ya baci wani
A'gaban ka matukar batawa
Hakaza zai je yabata ka
A'gaban waninka dan baba

Mutum ne zai zo yana kuka
A'gaban ka domin ka gyara mai
In yakasa dauke'wa
Sai yace ka kama mai
In yunwa takai matuka
Sai yace ka kara mai
Da zaran fa ya koshi
Sai yace ba kai ne ba

Mutum zai zauna a'tare da kai
Kana sammanin yana sonka
Dan za'gaya ka dan juyo
Shi ne za'ya bata ka
Ko da sharri ake neman ka
Za'ya boye ya nuna ka
Zaman duniya kenan
Wanne ba wanne ba

Naji'su suna zance
A'kaina baza na boye ba
Gulma suke su bata ni
Ni'ko baza na tanka ba
Ku ba'ce ni har abada
Ni sam baza na rama ba
Kusani ilahu mai girma
Shi baza ya share ba

Godiya masoya na
Kai har ma wa'enda ke ki na
Imamu aliyu ka kyauta
Tun fil azal kana raina
Zama da kai akwai dadi
Hamdiya itace sheda na
Don haka katabbata nawa
Kaunar ka baza na daina ba

Kaunar ka baza na daina ba
Kaunar ka baza na daina ba
Baza na daina ba
[ Correct these Lyrics ]

[ Correct these Lyrics ]

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


English

Ya makagin halittu kap
Mai kashi da rayawa
Agun ka ne nake maula
Ya mai ji da ansawa
Kai kabani tun farko
Har yau kanata karawa
Godiyan ka ya Rabba
Abadan baza na daina ba

Roko na makagi na
Ilahu kara salatin ka
Ga taha Rasulullah
A'salatin kani'ninka
Ga wanda yazo tun'ba
Ba ba'bu babu arshinka
Mai hanya ta kamawa
Kanzul azeemu ya baba

Toh ku gafara nazo
Zance yau za'na furtawa
Na dade ina shela
Dayawa ankasa ganewa
Idan mutum ya baci wani
A'gaban ka matukar batawa
Hakaza zai je yabata ka
A'gaban waninka dan baba

Mutum ne zai zo yana kuka
A'gaban ka domin ka gyara mai
In yakasa dauke'wa
Sai yace ka kama mai
In yunwa takai matuka
Sai yace ka kara mai
Da zaran fa ya koshi
Sai yace ba kai ne ba

Mutum zai zauna a'tare da kai
Kana sammanin yana sonka
Dan za'gaya ka dan juyo
Shi ne za'ya bata ka
Ko da sharri ake neman ka
Za'ya boye ya nuna ka
Zaman duniya kenan
Wanne ba wanne ba

Naji'su suna zance
A'kaina baza na boye ba
Gulma suke su bata ni
Ni'ko baza na tanka ba
Ku ba'ce ni har abada
Ni sam baza na rama ba
Kusani ilahu mai girma
Shi baza ya share ba

Godiya masoya na
Kai har ma wa'enda ke ki na
Imamu aliyu ka kyauta
Tun fil azal kana raina
Zama da kai akwai dadi
Hamdiya itace sheda na
Don haka katabbata nawa
Kaunar ka baza na daina ba

Kaunar ka baza na daina ba
Kaunar ka baza na daina ba
Baza na daina ba
[ Correct these Lyrics ]
Writer: Al Mukadis Ciessey
Copyright: Lyrics © O/B/O DistroKid

Back to: Al Mukadis

Tags:
No tags yet