Back to Top

Al Mukadis - Rayuwa Hakane Lyrics



Al Mukadis - Rayuwa Hakane Lyrics
Official




Godiya jalla gwani,
Da kafidda ciwon qalbi na
Ka wanke ta gwani,
Kasa soyayyar mai so na
A'rayuwa hakane,
Shesa nake ta fada
A'rayuwa hakane
Salati jalla gwani,
Ka ninnin'ka shi ga manzo na
Mai dadin lafazee,
Makullin dukkan sirri na
Roko na jalla gwani,
Na so shi har abada
Roko na jalla gwani
A'rayuwa hakane,
Cikin ta akwai tarin baiwa,
Mai karfi ba kaiba,
Rudin'ta tana daukan wawa,
Dayawa sun rikice,
Cikin ta suna bacin kowa,
Toh Allah sa mukulah,
Mu gane kamun mu zamo gawa
Yan'uwa inba haka ba,
Zumunci da so zai karewa,
Toh gara asasanta,
Domin komai na shudewa
A'rayuwa hakane,
Toh meye za na'fada
A'rayuwa hakane
Dawaya a'mutane,
Niyar su da mu sam ba haske
Duk sun'san mu mun san'su,
A'tare muke hadiyan wa'ke
Tun farko haka ne,
Ilahu ya shaida
Tun farko haka ne
Allah ke bayarwa,
Da'su ne tuni za'su hana mu
Alhamdu lillahi kathira,
Su samu ace yau mun damu
Dayawa sun san haka ne,
Me zai hana ni fada
Dayawa sun san haka ne,
Mm toh me zai hana ni fada
Ni fada,
Me zai hana ni fada
[ Correct these Lyrics ]

[ Correct these Lyrics ]

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


English

Godiya jalla gwani,
Da kafidda ciwon qalbi na
Ka wanke ta gwani,
Kasa soyayyar mai so na
A'rayuwa hakane,
Shesa nake ta fada
A'rayuwa hakane
Salati jalla gwani,
Ka ninnin'ka shi ga manzo na
Mai dadin lafazee,
Makullin dukkan sirri na
Roko na jalla gwani,
Na so shi har abada
Roko na jalla gwani
A'rayuwa hakane,
Cikin ta akwai tarin baiwa,
Mai karfi ba kaiba,
Rudin'ta tana daukan wawa,
Dayawa sun rikice,
Cikin ta suna bacin kowa,
Toh Allah sa mukulah,
Mu gane kamun mu zamo gawa
Yan'uwa inba haka ba,
Zumunci da so zai karewa,
Toh gara asasanta,
Domin komai na shudewa
A'rayuwa hakane,
Toh meye za na'fada
A'rayuwa hakane
Dawaya a'mutane,
Niyar su da mu sam ba haske
Duk sun'san mu mun san'su,
A'tare muke hadiyan wa'ke
Tun farko haka ne,
Ilahu ya shaida
Tun farko haka ne
Allah ke bayarwa,
Da'su ne tuni za'su hana mu
Alhamdu lillahi kathira,
Su samu ace yau mun damu
Dayawa sun san haka ne,
Me zai hana ni fada
Dayawa sun san haka ne,
Mm toh me zai hana ni fada
Ni fada,
Me zai hana ni fada
[ Correct these Lyrics ]
Writer: Al Mukadis Ciessey
Copyright: Lyrics © O/B/O DistroKid

Back to: Al Mukadis



Al Mukadis - Rayuwa Hakane Video
(Show video at the top of the page)


Performed By: Al Mukadis
Language: English
Length: 3:30
Written by: Al Mukadis Ciessey
[Correct Info]
Tags:
No tags yet