Back to Top

Al Mukadis - Shawara Lyrics



Al Mukadis - Shawara Lyrics




Ya Rabbi Allah mai haska kowa,
Kai keda komai kai ke rabawa
Kabani da'ma ka tausaya'wa,
Rayuwa ta don ban iyawa
Mmm don ban iyawa

Rayuwa ce ni ban da kowa,
Ba'ni da dawa koko maiwa
Ya kai hujja ake kafawa,
Har wasu ma su kire ni wawa
Su kire ni wawa

Da yardan saidul baraya,
Allahu sarki zai bude hanya
Inda tuo ba mucinsa gaya,
Alfarman uban rukayya
Mmm uban rukayya

Ashe azuci sam basu sona,
Gulma sukeyi akan lamari na
Da sun zauna sai dai batuna,
Ai kunga sun zamo munafiquna
Mmm munafiquna

A'rayuwa wai wa zaya soka,
Yabi tabaya yana bacinka
Fari da baki rigar hankaka,
Ba marin mu a'hana mu kuka
Mmm a'hana mu kuka

Manzon Allah yafada,
Muso junan mu har abada
Mubar jayayya da hassada,
Ruwan soyayya mu kwankwada
Mu kwankwada

Don Allah yan'uwa maza da mata,
Mu ajiye komai ga shawara ta
Mu gane cewa duniya da kanta,
Tanada karshe mu dau fahimta
Mu dau fahimta
Nace mu dau fahimta
Mmm mu dau fahimta
[ Correct these Lyrics ]

[ Correct these Lyrics ]

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


English

Ya Rabbi Allah mai haska kowa,
Kai keda komai kai ke rabawa
Kabani da'ma ka tausaya'wa,
Rayuwa ta don ban iyawa
Mmm don ban iyawa

Rayuwa ce ni ban da kowa,
Ba'ni da dawa koko maiwa
Ya kai hujja ake kafawa,
Har wasu ma su kire ni wawa
Su kire ni wawa

Da yardan saidul baraya,
Allahu sarki zai bude hanya
Inda tuo ba mucinsa gaya,
Alfarman uban rukayya
Mmm uban rukayya

Ashe azuci sam basu sona,
Gulma sukeyi akan lamari na
Da sun zauna sai dai batuna,
Ai kunga sun zamo munafiquna
Mmm munafiquna

A'rayuwa wai wa zaya soka,
Yabi tabaya yana bacinka
Fari da baki rigar hankaka,
Ba marin mu a'hana mu kuka
Mmm a'hana mu kuka

Manzon Allah yafada,
Muso junan mu har abada
Mubar jayayya da hassada,
Ruwan soyayya mu kwankwada
Mu kwankwada

Don Allah yan'uwa maza da mata,
Mu ajiye komai ga shawara ta
Mu gane cewa duniya da kanta,
Tanada karshe mu dau fahimta
Mu dau fahimta
Nace mu dau fahimta
Mmm mu dau fahimta
[ Correct these Lyrics ]
Writer: Al Mukadis Na Ciessey
Copyright: Lyrics © O/B/O DistroKid

Back to: Al Mukadis



Al Mukadis - Shawara Video
(Show video at the top of the page)


Performed By: Al Mukadis
Language: English
Length: 3:03
Written by: Al Mukadis Na Ciessey
[Correct Info]
Tags:
No tags yet